Najeriya Ta Gabatar Da Tayin Karbar Bakuncin Wasannin Afirka Na 2031.
Najeriya Ta Gabatar Da Tayin Karbar Bakuncin Wasannin Afirka na 2031N Najeriya ta gabatar da bukatarta ga Majalisar Wasannin Tarayyar Afirka (AUSC) a hukumance don karbar bakuncin Wasannin Afirka na 2031, wanda hakan ke nuna burin kasar na sake maraba da babban taron wasanni na Afirka, kusan shekaru 25 bayan karbar bakuncin da tayi 2003…
Ci Gaba Da Karatu “Najeriya Ta Gabatar Da Tayin Karbar Bakuncin Wasannin Afirka Na 2031.” »

